Posts

Mene ne arbitrage trade sannan Taya zaka fara

 Aslm sunana AL ameen genius Arbitrage trading, trade ne wanda akeyinsa na coins kamar musali BTC USDT ETH XRP Da dai sauran su.  TAYA ZANFARA TRADIN DA SU INA SAMUN KUDI? AMSA:- Muna da exchangers dayawa sosai irinsu BINANCE, KUCOIN, YELLOW CARD, REMITANO, da sauransu dayawa sosai to abinda zaka farayi shine Kane mi international passport ko driver license ko voters card dasune ake verification na ko wace kalar wallet, BAYAN NA NEMO WAYANNAN ID CARD DIN SAI KUMA ME ? AMSA:- saikuma kaje playstore kadakko kowace kalar wallet da kasani ta crypto ma'ana exchangers zamuyi muku list na wallet kwaya 15 masu kyau wayanda zakuyi amfani dasu Bayan kundakko wallet din zamuyi muku vedio akan yadda ake budewa da verification na kowace insha Allah to Bayan kagama Bude kowace wallet Sai kayi verification katabbata sunyi maka verified.  BAYAN NABUDE KOWANE WALLET SUNYIMIN VERIFIED SAI KUMA ME?  AMSA:- zaku dinga shiga kowace kasuwa ma'ana exchangers a kullum da safe Kuna duba pric...

Ur all welcome to GIC

 Assalamu alaikum sunana Alameen Genius A wannan blog din zamu dinga koyar daku abubuwa kamar haka . Arbitrage trading  . Forex trading . Crypto trading  Da sauransu # Arbitrage trading Arbitrage trading wani tsarine Wanda ake siyan crypto da atm card aje kuma asaidashi wanda akeyi duk karshen wata idan ka iya arbitrage trading to tabbass kobakada aiki zaka dinga samun kudi sosai duk karshen wata fiyeda yadda ma'aikatan gwamnati suke dauka idan kunbiyomu a wannan blog din insha Allahu zamu dinga yimuku bayani akansa yadda zaka fara dakuma hanyoyin dazakabi domin samun kudi cikin sauki wannan shine arbitrage Kenan. # forex trading Menene forex trading ? Forex trading yakasu kashi kashi akwai abinda akecewa crypto fiat, sannan kuma akwai irinsu volatility Wanda zamuzo muyi bayani akansa dalla dalla idan har kaiya forex trading to zaka iya samun abinda mai digree yake samu awata kai zaka sameshi a yan muntina ammandai akwai risk sosai zamuyi bayani akan yadda yake idan kunbi...