Mene ne arbitrage trade sannan Taya zaka fara

 Aslm sunana AL ameen genius

Arbitrage trading, trade ne wanda akeyinsa na coins kamar musali

BTC

USDT

ETH

XRP

Da dai sauran su. 

TAYA ZANFARA TRADIN DA SU INA SAMUN KUDI?

AMSA:- Muna da exchangers dayawa sosai irinsu BINANCE, KUCOIN, YELLOW CARD, REMITANO, da sauransu dayawa sosai to abinda zaka farayi shine Kane mi international passport ko driver license ko voters card dasune ake verification na ko wace kalar wallet,

BAYAN NA NEMO WAYANNAN ID CARD DIN SAI KUMA ME ?


AMSA:- saikuma kaje playstore kadakko kowace kalar wallet da kasani ta crypto ma'ana exchangers zamuyi muku list na wallet kwaya 15 masu kyau wayanda zakuyi amfani dasu Bayan kundakko wallet din zamuyi muku vedio akan yadda ake budewa da verification na kowace insha Allah to Bayan kagama Bude kowace wallet Sai kayi verification katabbata sunyi maka verified. 

BAYAN NABUDE KOWANE WALLET SUNYIMIN VERIFIED SAI KUMA ME? 

AMSA:- zaku dinga shiga kowace kasuwa ma'ana exchangers a kullum da safe Kuna duba price na KOWANE kalar coins musali kunje binance kunduba kudin XRP kunganshi a naira 100 saikuje sauran wallet din kuga nawane XRP Sai kuduba wace kasuwace tafi kowacce sauki musali wace kasuwa ce XRP yake da sauki sosai musali kungama hi a KUCOIN a naira 90 binance Kuma naira 100 kunga akwai banbancin naira 10 to Sai kaduba kaga idan kasiyeshi a naira 90 zakai transfer sa zuwa binance charges din nawa za'ayima idan kaga musali za ai maka charges na 1xrp to shikenan Sai kasiya dayawa iya adadin kudin da zaka iya Sai katura shi binance kaje kasiyar zaka iya samun ribar 2000 ayi daya Kuma ba sau daya zakai ba zakai tayi Har Sai kaga price din ya chanza zaka iya samun ribar naira 30k arana yadan ganta da yawan jarin ka. 

Wannan shine yadda ake crypto trading Sai mun hadu a sauran darasin domin tambaya kokuma shiga group dinmu GA number whatsapp dina 09044183184 whatsapp kawai kokuma 08132444443 daga Alameen genius (gicteach.blogspot.com) 


Kuje YouTube kuyi searching 

(genius 01 tv) 

Domin samun vedio din mu Akan hanyoyin samun kudi na online

Sai mun kawo muku sauran post din na forex trading da Kuma sauran su

AL ameen Genius



Comments

Popular posts from this blog

Ur all welcome to GIC