Posts

Showing posts from April, 2023

Mene ne arbitrage trade sannan Taya zaka fara

 Aslm sunana AL ameen genius Arbitrage trading, trade ne wanda akeyinsa na coins kamar musali BTC USDT ETH XRP Da dai sauran su.  TAYA ZANFARA TRADIN DA SU INA SAMUN KUDI? AMSA:- Muna da exchangers dayawa sosai irinsu BINANCE, KUCOIN, YELLOW CARD, REMITANO, da sauransu dayawa sosai to abinda zaka farayi shine Kane mi international passport ko driver license ko voters card dasune ake verification na ko wace kalar wallet, BAYAN NA NEMO WAYANNAN ID CARD DIN SAI KUMA ME ? AMSA:- saikuma kaje playstore kadakko kowace kalar wallet da kasani ta crypto ma'ana exchangers zamuyi muku list na wallet kwaya 15 masu kyau wayanda zakuyi amfani dasu Bayan kundakko wallet din zamuyi muku vedio akan yadda ake budewa da verification na kowace insha Allah to Bayan kagama Bude kowace wallet Sai kayi verification katabbata sunyi maka verified.  BAYAN NABUDE KOWANE WALLET SUNYIMIN VERIFIED SAI KUMA ME?  AMSA:- zaku dinga shiga kowace kasuwa ma'ana exchangers a kullum da safe Kuna duba pric...