Ur all welcome to GIC

 Assalamu alaikum sunana Alameen Genius

A wannan blog din zamu dinga koyar daku abubuwa kamar haka

. Arbitrage trading 

. Forex trading

. Crypto trading 

Da sauransu

# Arbitrage trading

Arbitrage trading wani tsarine Wanda ake siyan crypto da atm card aje kuma asaidashi wanda akeyi duk karshen wata idan ka iya arbitrage trading to tabbass kobakada aiki zaka dinga samun kudi sosai duk karshen wata fiyeda yadda ma'aikatan gwamnati suke dauka idan kunbiyomu a wannan blog din insha Allahu zamu dinga yimuku bayani akansa yadda zaka fara dakuma hanyoyin dazakabi domin samun kudi cikin sauki wannan shine arbitrage Kenan.


# forex trading

Menene forex trading ?

Forex trading yakasu kashi kashi akwai abinda akecewa crypto fiat, sannan kuma akwai irinsu volatility Wanda zamuzo muyi bayani akansa dalla dalla idan har kaiya forex trading to zaka iya samun abinda mai digree yake samu awata kai zaka sameshi a yan muntina ammandai akwai risk sosai zamuyi bayani akan yadda yake idan kunbiyomu a wannan blog din namuinsha Allah.


# Crypto trading

Menene crypto trading ?

Crypto trading wani tsarine Wanda zaka dinga yinsa shima kana kwance agida akwai coins kala kala wayanda zamuyi bayani akansa dakuma yadda suke dakuma yadda ake trading dinsu asami kudade batareda kasha kinsha wata wahalaba wannan wani Dan takaitaccen bayani mukai muku gameda su Indai kunbiyomu a wannan website din insha Allah karshen rashin kudi da ake fama dashi zaizo karshe mu yan arewa anyi mana nisa sosai domin kuwa wayannan abubuwan anjima anayinsu kuma bakomaine yake cutarmuba sai rashin bawa abubuwa mahimmanci


Akwai hanyoyin samun kudi sosai masu yawan gaske haka zalika akwai inda kawai rubutin littafi zakai adinga biyanka


Akwai hanyoyin dayawa nasamun kudi sedai kawai kunbiyomu a hankali zamuna kawo muku hanyoyin daya bayan daya insha Allah 


Mai magana Aminu Muhammed Yusif CEO na GIC

Domin magana dani kai tsaye zaku iya amfani da wayannan hanyoyin


Ameenganeos@gmail.com 


https://wa.me/message/4U7R3MYN3OE4D1


Saikunjimu awani sabon post din mungode. 


Comments

Unknown said…
Thanks so much
Anonymous said…
Thanks
Anonymous said…
Waw thanks
Anonymous said…
Masha Allah
Anonymous said…
OK we are waiting